Ƴansanda Sun Daƙile Yunƙurin Yin Garkuwa, Sun Ceto Mutane 20 A Katsina

Ƴansanda Sun Daƙile Yunƙurin Yin Garkuwa, Sun Ceto Mutane 20 A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>

Hukumar ‘Yansanda ta Jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar daƙile yunƙurin garkuwa da mutane biyu a ƙaramar hukumar Jibia da Faskari, inda ta ceto mutane 20. Kakakin hukumar, ASP Abubakar Sadiq Aliyu, ya ce wannan ceto na nuna jajircewa Ƴansanda wajen yaƙi da ‘yan fashin daji da kuma tabbatar da tsaron al’umma a jihar.

ASP Aliyu ya ce a ranar 7 ga Disamba, 2024, da misalin ƙarfe 7 na yamma, ‘yan fashin daji masu bindigogin AK-47 sun kai hari a kan wata mota da…

>

Leave a Comment