Farautar ‘Yan Daba: Kwamishinan ‘Yan Sanda da Kansa Ya Shiga Unguwannin Kano …C0NTINUE READING HERE >>>
Kwamishinan ’yan sandan jihar Kano, CP Salman Dogo Garba, ya kai ziyara zuwa unguwanni da dama domin magance matsalar fadan dabaAn bada umarnin gudanar da bincike da kama duk masu hannu wajen fadan daba da ya faru a unguwanni daban-daban na KanoMatsalar daba na ci gaba da zama barazana ga tsaro da zaman lafiya a Kano, wanda ke bukatar daukar matakan gaggawa
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a…
>