Xi Jinping Ya Gana Da Manyan Jami’An Muhimman Kungiyoyin Tattalin Arziki Na Kasa Da Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>
Da safiyar yau Talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da manyan jami’an muhimman kungiyoyin tattalin arziki na kasa da kasa dake halartar taron tattaunawa na “1+10”, wanda aka bude a nan birnin Beijing.
Xi Jinping ya ce, ya kamata kasashe daban-daban su dauki ci gaban sauran kasashe a matsayin damammaki a maimakon kalubale, ta yadda za a mai da hankali kan dunkulewar duniya, da hadin gwiwa, da cin moriya tare a wannan zamani.
Ya ce Sin na fatan kara hadin gwiwa da…
>