Kotu Ta Daure “Mama Boko Haram” Da Wasu Mutane 2 Shekaru 15

Kotu Ta Daure “Mama Boko Haram” Da Wasu Mutane 2 Shekaru 15 …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

A Alhamis din data gabata, Mai Shari’a Aisha Kumaliya ta babbar kotun jihar Borno, dake birnin Maiduguri, ta samu Aisha Wakil da aka fi sani da Mama Boko Haram da wadansu mutane 2 da laifi tare da aikewa dasu zuwa gidan kaso tsawon shekaru 5 kowannensu.

Shugaban sashen yada labarai na hukumar EFCC, mai yaki da almundahana a Najeriya, Dele Oyewale ne ya bayyana hakan a jiya Litinin.

An gurfanar da Wakil wacce ta kasance babbar jami’ar gidauniyar bada agaji ta…

>

Leave a Comment