Majalisar Dattawa Ta Amince da Kudurin Kafa Sabuwar Jami’ar Tarayya a Arewa …C0NTINUE READING HERE >>>
Abuja – Majalisar dattawa ta amince da kudurin kafa sabuwar jami’ar hakar ma’adanai ta tarayya a jihar Filato da ke Arewacin Najeriya.
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida
Majalisar ta amice da wannan kuduri ne a zamanta na yau Talata, 10 ga watan Disambar 2024 a Abuja.
Rahoton NTA News ya nuna cewa majalisar dattawan ta amince da kudurin kafa jami’ar ma’adanai ta tarayyar a garin Jos,…
>