NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe

NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Hukumar kare hakkin dan adam ta Najeriya ta samu rahotannin daban-daban kan cin zarafin bil adama a jihar Yobe har guda 265 daga watan Janairu zuwa Nuwamban 2024.

Jami’in dake jagorantar NHRC a jihar yobe, Labaran Babangida, ne ya bayyana hakan yayin bikin zagayowar ranar kare hakkin dan adam ta duniya ta bana a birnin Damataru, fadar gwamnatin jihar Yobe.

“A bana an samu karuwar cin zarafin bil adama a jihar Yobe. hakan ta faru ne sakamakon wayar da kan jama’ar…

>

Leave a Comment