Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana …C0NTINUE READING HERE >>>
Tsawon mako 2 kenan da kudin Naira ke samun tagomashi a kasuwar musayar kudade a kasar, inda ake musayar kudin akan kasa da Naira 1,570 a kowacce dalar Amurka, maimakon Naira 1,740 da yake a baya, kuma wannan shine karo na farko da kudin Naira ya samu irin wannan tagomashi a shekarar 2024.
Abuja, Nigeria —
Masana tattalin arziki na ganin sabbin tsare-tsaren da babban Bankin kasar (CBN) ya fito da shi wajen mayar da musayar kudaden ta intanet mai suna Electronic Foreign Exchange…
>