Najeriya Na Iya Kawar Da Cutar Tarin Fuka Kan Nan Da 2035, Inji Remi Tinubu

Najeriya Na Iya Kawar Da Cutar Tarin Fuka Kan Nan Da 2035, Inji Remi Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta bayyana fatan ganin Najeriya ta kawar da cutar tarin fuka kan nan da shekarar 2035, inda ta jaddada mahimmanci yin hadin gwiwa da kirkirar dabarun dakile yaduwar cutar a kasar.

Ta kara da cewa duk da munin alkaluman yaki da cutar tarin fuka a Najeriya an samu cigaba a bangaren ganowa da maganceta, inda ta alakanta hakan ga jajircewar gwamnatin tarayya da hukumomin bada agaji irinsu usaid da Global Fund.

Ta bayyana hakan ne…

>

Leave a Comment