Tushen Wutar Najeriya Ya Lalace, Al’umma Sun Shiga Cikin Duhu …C0NTINUE READING HERE >>>
Najeriya ta sake fadawa cikin duhu yayin da aka rahoto cewa tashar wutar lantarki ta durkushe a ranar Laraba, 11 ga DisambaAn rahoto cewa tashar wutar ta durkushe ne da misalin karfe 1:33 na rana, inda kamfanonin wutar lantarkin suka rasa wutar rabawaDurkushewar da tashar wutar ta yi a yau Laraba dai shi ne karo na 12 a cikin shekarar 2024, kuma ya jawo tsayawar ayyuka a Najeriya
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru…
>