An Bar Masarautar Kano A Cikin Duhu Dangane Da Yi Wa Fada Kawanya

An Bar Masarautar Kano A Cikin Duhu Dangane Da Yi Wa Fada Kawanya …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na 2, ya bayyana rudanin da masarautar ta tsinci kanta a ciki sakamakon kawanyar da jami’an tsaro suka yiwa fadar Gidan Rumfa a makon da ya gabata.

A cewar Sarkin babu wata sanarwa a hukumance dangane da dalilin daukar matakin.

A jawabinsa yayin da yake karbar bakuncin wata tawaga daga Masarautar Bichi a yau Laraba, wacce ta zo domin nuna godiya da nadin sabon hakimin da aka yi musu, Munir Sunusi, Sarki Sanusi ya bayyana al’amarin da…

>

Leave a Comment