Saudiyya Za Ta Karɓi Baƙuncin Gasar Kofin Duniya Na Shekarar 2034 …C0NTINUE READING HERE >>>
Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya, FIFA ta tabbatar da cewa, za a gudanar da gasar cin kofin kwallon kafa ta maza ta duniya ta shekarar 2034 a kasar Saudiyya, yayin da Spain, Portugal da Morocco za su karbi bakuncin gasar ta 2030 tare.
Masarautar Saudiyya ta bayyana ra’ayinta a bara a wani yanayi wanda ya sa FIFA hade zabukan karbar bakuncin kofin Duniya na shekarar 2033 da 2034 a waje daya, hukumar ta yanke wannan hukunci ne a wani zama da mahukuntan suka yi ta yanar gizo…
>