Cinikin Shige Da Ficen Kasar Sin Na Samun Bunkasuwa Mai Dorewa

Cinikin Shige Da Ficen Kasar Sin Na Samun Bunkasuwa Mai Dorewa …C0NTINUE READING HERE >>>

Daga watan Jarairu zuwa Nuwamban bana, yawan darajar cinikin shige da ficen kasar Sin ya kai kimanin dalar Amurka triliyan 5.5, wanda ya karu da kashi 4.9% bisa na makamancin lokacin bara, daga ciki, cinikin fitar da hajoji zuwa kasashen waje ya karu da kashi 6.7%, yayin da cinikin shigo da kayayyaki cikin gida ya karu da kashi 2.4%. Alkaluma na bayyana bunkasuwar cinikin Sin yadda ya kamata ba tare da tangarda ba.

 

Idan mun yi hange a duk fadin duniya, samun irin wannan ci gaba…

>

Leave a Comment