Wasu Gwamnoni 15 Sun Shiga Taro a Abuja kan Kudirin Harajin Bola Tinubu

Wasu Gwamnoni 15 Sun Shiga Taro a Abuja kan Kudirin Harajin Bola Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>

Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta shiga taro na musamman a Abuja kan kudirin harajin Bola Tinubu da ke gaban majalisaAn ruwaito cewa galibin gwamnonin da suka halarci zaman ƴan APC ne sai guda biyu kaɗai ƴan jam’iyyun adawaWannan dai na zuwa ne a lokacin da kudirin haraji ke ci gaba da kawo cece-kuce tsakanin manyan Najeriya ciki har da gwamnoni

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…

>

Leave a Comment