‘Yan gudun Hijira Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Jihar Zamfara

‘Yan gudun Hijira Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Jihar Zamfara …C0NTINUE READING >>>

Zamfara, Nigeria — 

Lamarin dai na da nasaba da cin zarafin bil’adama da ake yi, musamman ga mata da kananan yara, yayin da al’amuran kalubalen tsaro ke kara ta’azzara a jihar.

A yayin bukin ranar tunawa da ‘yancin bil’adama, kungiyoyin fararen hula da kungiyoyi masu zaman kansu sun bayyana damuwarsu kan yadda ake ci gaba da take hakkokin bil’adama a jihar Zamfara. Sun bayyana irin mawuyacin halin da ‘yan gudun hijirar ke ciki, ciki har da rahotannin fyade da sauran nau’ikan…

>

Leave a Comment