Wani Mummunan Hatsarin Mota Ya Rutsa da Motar Jami’a, An Rasa Rayuka

Wani Mummunan Hatsarin Mota Ya Rutsa da Motar Jami’a, An Rasa Rayuka …C0NTINUE READING >>>

Motar bas da ke jigilar ma’aikata a Jami’ar jihar Borno ya gamu da hatsari mai muni ranar Laraba, 11 ga watan Disamba, 2024Rahotanni sun nuna cewa hatsarin ya yi sanadiyyar mutuwat mutum uku yayin da wasu 30 ke kwance a asbiti ana masu maganin raunukaGanau sun bayyana cewa wata tirela ce ta ci karo da bas din jami’ar amma jami’an ba da agaji sun kai ɗauki a kan lokaci

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi…

>

Leave a Comment