Matatar Dangote Ta Kafa Tarihi, Ta Fara Fitar da Fetur Zuwa Makwabciyar Najeriya

Matatar Dangote Ta Kafa Tarihi, Ta Fara Fitar da Fetur Zuwa Makwabciyar Najeriya …C0NTINUE READING >>>

Matatar Dangote da ke birnin Legas ta fara ƙulla yarjejeniya da kamfanin Neptune Oil na kasar Kamaru mai makwabtaka da NajeriyaCimma yarjejeniyar haɗin gwiwar ya sanya matatar ta fara fitar da man fetur zuwa kasar KamaruShugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya nuna jindaɗinsa kan wannan haɗin gwiwa da kamfanin na ƙasar Kamaru

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

>

Leave a Comment