Yan Sanda, Sarakuna da Mutanen Gari Sun Hadu domin Murkushe ‘Yan Daba a Kano …C0NTINUE READING >>>
An shirya taron masu ruwa da tsaki a Kano domin tattauna hanyoyin dakile rikice-rikicen daba a tsakanin matasa a yankunan jihar Masu unguwanni, dattijai, da kwamitocin tsaro sun yarda da yin aiki tare da ‘yan sanda wajen gano masu haddasa rikice-rikicenRundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi alkawarin ci gaba da daukar matakan da suka dace domin kare rayuka da dukiyoyi
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma…
>