Wutar Lantarki: Gwamnati Ta Fadi Shirinta da Jamus bayan Shiga Duhu Karo na 12 a 2024

Wutar Lantarki: Gwamnati Ta Fadi Shirinta da Jamus bayan Shiga Duhu Karo na 12 a 2024 …C0NTINUE READING >>>

Gwamnatin tarayya ta ce akwai shirin da ta ke da shi da zai inganta wutar lantarki a faɗin ƙasar nan Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ne ya fadi shirin a ranar Laraba bayan ganawa da shugaban ƙasa, Bola Tinubu Haka kuma jawabi na so ya zo a dai-dai lokacin da Najeriya ta faɗa a cikin duhu karo na 12 a shekarar nan da za ta kare a cikin kwanaki

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo…

>

Leave a Comment