Sanata Adams Oshiomhole ya yi magana kan naɗin ɗansa a matsayin kwamishinan lafiya a jihar EdoTsohon shugaban APC na ƙasa ya ce a baya ɗansa ya nemi tsayawa takara sau da dama amma ya hana shi saboda gudun surutuSai dai a wannan karon Oshiomhole ya ce yana ganin ɗansa ya cancanci kujerar Gwamna Monday Okpebholo ya naɗa shi
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum
Jihar Edo -…
“Ya Cancanta,” Tsohon Shugaban APC Ya Yi Magana Kan Naɗa Ɗansa a Muƙami …C0NTINUE READING >>>