Karamin Ministan Tsaro, Dakta Bello Matawalle ya bayyana cewa, sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu ya yi na inganta manufofin tattalin arziki sun fara haifar da sakamako mai kyau.
Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Daraktan yada labarai da hulda da jama’a na ma’aikatar tsaro, Mista Henshaw Ogubike, ya fitar ranar Alhamis a Abuja.
Matawalle ya ce, wadannan tsare-tsare da suka hada da sabbin sauye-sauyen haraji da kuma nasarori da dama da aka samu a bangarori…
Farfaɗo Da Tattalin Arziƙi: Sauye-sauyen Tinubu Ya Fara Haifar Da Sakamako Mai Kyau …C0NTINUE READING >>>