Shugaba Tinubu Ya Gana da Wasu Gwamnoni Ana Tsaka da Surutu kan Kudirin Haraji

Mai girma shugaban kasa ya gana da gwamnonim jam’iyyar APC karkashin jagoranci gwamnan jihar Imo, Hope UzodinmaBola Tinubu ya gana da gwamnoni ne kan wasu muhimman batutuwa ranar Laraba, 11 ga watan Disamba, 2024Wannan taro na zuwa ne a daidai lokacin da ake ta surutu kan sabon kudirin sauya fasalin haraji da ke gaban Majalisa

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum

FCT Abuja -…

Shugaba Tinubu Ya Gana da Wasu Gwamnoni Ana Tsaka da Surutu kan Kudirin Haraji …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment