Sanata Godswill Akpabio ya sanar da ranar da Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da kasafin shekarar 2025 ga majalisar tarayyaA zaman majalisar dattawa na ranar Alhamis, Sanata Akpabio ya ce Tinubu zai gabatar da kasafin ne a Talatar mako mai zuwaShugaban majalisar ya ce sanatoci za su fara ganawa a zauren majalisar dattawan kafin su je majalisar wakilai don taron hadin guiwa
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru…
Ana Rigima kan Gyaran Haraji, Tinubu Ya Sanya Ranar da Zai Gabatar da Kasafin 2025 …C0NTINUE READING >>>