A jihar Nasarawa, an rage yawan kudin da mutane za su iya cirewa a cikin bankuna zuwa N10,000, sai N20,000 a na’u’rorin ATMMa’aikatan bankuna sun danganta matsalar da karancin kudi, inda masu POS ke caji mai tsada, suna karbar N200 kan N5,00Jama’a na cikin matsala yayin da wannan tsarin cire kudi ya takura musu, suna kira ga gwamnati da ta kawo dauki a lamarin
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
Akwai matsala: Bankuna Sun Rage Yawan Kuɗin da Ƴan Arewa Za Su Riƙa Cirewa Kullum …C0NTINUE READING >>>