Lakurawa Sun Shiga Uku: Hafsan Tsaro Ya Tura Dakaru na Musamman, Ya Fadi Shirinsu …C0NTINUE READING HERE>>>
Gwamnatin Bola Tinubu ta himmatu wurin tabbatar da samun ingantaccen tsaro a Najeriya musamman a Arewacin kasar
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
FCT, Abuja – Hafsan tsaron kasa, Janar Christopher Musa ya shirya kawo karshen yan kungiyar Lakurawa gaba daya.
Janar Musa ya tura wata runduna ta musamman domin yakar yan kungiyar a jihohin Sokoto da Kebbi.
An sanar da wannan…
Lakurawa Sun Shiga Uku: Hafsan Tsaro Ya Tura Dakaru na Musamman, Ya Fadi Shirinsu …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>