Gwamnatin Tarayya Ba Za Ta Lamunci Masu Zagon Kasa Su Durkusar Da Masana’antu Ba

Gwamnatin Tarayya Ba Za Ta Lamunci Masu Zagon Kasa Su Durkusar Da Masana’antu Ba …C0NTINUE READING HERE>>>

Gwmnatin Tarayya ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da shugabanni a fannin masana’antu, da su gudanar da shugabanci na gari tare da tabbatar da bin ka’ida, musamman domin a kara a habaka arzikin da ke a cikin nahiyar Afirka.

A cewar Gwamnatin, ba za ta kwale masu zagon kasa ko masu wata manufa su tarwatsa masana’antar ba.

Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ne ya sanar da haka a jawabinsa a taron kaddamar da baje koli na kasa da kasa IEEER da aka gudanar a Abijan, Babban…

Gwamnatin Tarayya Ba Za Ta Lamunci Masu Zagon Kasa Su Durkusar Da Masana’antu Ba …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment