Sokoto, Najeriya —
Al’ummomin da ke zaune kan iyakokin Najeriya da Jamhuriyar Nijar sun ce ba su taba ganin wani jami’in soji farara fata ba a yankunansu, duk da yake suna fama da ayyukkan ‘yan ta’addar Lakurawa.
Wannan na zuwa ne lokacin da ake ci gaba da mayar da martani kan kalaman da…
Abin Da ‘Yan Najeriya, Nijar Ke Cewa Kan Sabanin Da Ya Shiga Tsakanin Kasashensu …C0NTINUE READING >>>>