Abin Fashewa da Ake Zaton ‘Bom’ Ne Ya Tarwatse a Makarantar Islamiyya, Ɗaibai Sun Mutu

FCT Abuja – Wani abin fashewa da ake zaton bom ne ya tarwatse a wata makarantar Islamiyya da ke wani yanki a babban birnin tarayya Abuja.

Mummunar fashewar dai ta yi sanadiyyar mutuwar dalibai biyu da jikkata wasu dalibai hudu kawo yanzu.

Wani abin fashewa ya tarwatse da dalibai, an rasa…

Abin Fashewa da Ake Zaton ‘Bom’ Ne Ya Tarwatse a Makarantar Islamiyya, Ɗaibai Sun Mutu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment