Abuja: Wani Mutumi Ya Harbi Abokinsa Suna Tsakiyar Gardama a Otal

Yan sanda sun kama wani mutumi da ya buɗewa abokinsa wuta kan wata gardama da ta dhiga tsakaninsu a ɗakin otal a AbujaKwamishinam rundunar ƴan sandan FCT, CP Olatunji Rilwan Disu ya ce jami’ai sun kwato mugayen makamai daga gidan wanda ake zargiYa ce matashin da aka harba na kwance…

Abuja: Wani Mutumi Ya Harbi Abokinsa Suna Tsakiyar Gardama a Otal …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment