Hukumar kididdiga ta kasar Sin NBS, ta ce a shekarar nan ta 2024, adadin hatsi da kasar Sin ta samu daga noma ya kai tan miliyan 706.5, adadin da ya karu da kaso 1.6 bisa dari kan na shekarar bara, kamar dai yadda wasu alkaluman hukumar suka tabbatar.
NBS ta ce a bana, a karon farko,…
Adadin Hatsin Da Kasar Sin Ta Samu A Bana Ya Haura Tan Miliyan 700 …C0NTINUE READING >>>>