Adadin Kudin Ajiyar Sin Na Ketare Ya Ragu Zuwa Dala Tiriliyan 3.2024

A yau Talata, bayanai a hukumance sun nuna cewa, adadin kudin ajiyar Sin na ketare ya kai dalar Amurka tiriliyan 3.2024 ya zuwa karshen watan Disamban shekarar 2024, wanda ya ragu da dala biliyan 63.5, ko kashi 1.94 bisa dari, idan aka kwatanta da karshen watan Nuwamban bara.

Tattalin…

Adadin Kudin Ajiyar Sin Na Ketare Ya Ragu Zuwa Dala Tiriliyan 3.2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment