Matashin dan wasa Ademola Lookman, shi ne dan wasan Nijeriya na shida jimilla da ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afirka da hukumar kula da kwallon kafa ta Nahiyar Afirka CAF ke bayarwa duk shekara.
Lookman ya jinjina kyautar da aka ba shi ne a birnin Marrakech na kasar Mkoocco a…
Ademola Lookman Ya Kafa Tarihi …C0NTINUE READING >>>>