Ademola Lookman Ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Wasan Afrika Na 2024

Dan wasan gaba na Super Eagles, Ademola Lookman, ya samu nasarar lashe kyautar gwarzon dan wasan Afrika na shekarar 2024 da Hukumar Kwallon Ƙafa ta Afrika (CAF) ta bayar.

Bikin bayar da kyautar ya gudana a birnin Marrakech na Morocco, inda Lookman ya doke fitattun ‘yan wasa irinsu…

Ademola Lookman Ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Wasan Afrika Na 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment