Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce nahiyar Afrika na da duk wata dama da albarkatun da ake buƙata domin ta samar wa kanta ci gaba, ba tare da dogaro da ƙasashen waje ba.
Tinubu ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da takwaransa na Rwanda, Paul Kagame, a birnin Abu Dhabi na…
Afrika Na Da Damar Kawowa Kanta Ci Gaba – Tinubu …C0NTINUE READING >>>>