Aikin Madaciya A Jikin Dan’adam

Jakar madaciya na nan danfare da hanta, daga kasan hantar a bangaren dama daga sama a cikin Dan’adam.

Hanta ce ke samar da ruwan madaciya, wadda ke da launin kore ko kuma rawayar gwal, sannan sai ruwan madaciyar ya gangaro zuwa cikin jakar madaciya; domin ajiya zuwa lokacin da za a…

Aikin Madaciya A Jikin Dan’adam …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment