Jihar Bayelsa – Sarkin Ofoni da ke ƙaramar hukumar Sagbama a jihar Bayelsa, Mai martaba Auditor Onakpohor ya riga mu gidan gaskiya ranar Juma’a.
Basaraken wanda ake kira da Amananaowei na Ofoni ya rasa rayuwarsa ne a wani hatsarin mota da ta rutsa da shi a jihar Bayelsa.
Gwamnan Bayelsa…
Ajali Ya Yi: Sarki a Najeriya a Ya Gamu Mummunan Hatsari, Allah Ya Masa Rasuwa …C0NTINUE READING >>>>