“Akwai Bukatar Gwamnatocin Nijeriya Su Inganta Aikin Harkar Ma’adanai” …C0NTINUE READING HERE >>>
Kungiyar masu hakar ma’adanai da sarrafashi ta kasa ta bayyana cewa akwai bukatar gwamnatin tarayya ta kara bayar da himma wajem inganta harkokin hakar ma’adanai domin bunkasa ci gaban tattalin arzikin kasa baki daya.
Haka zalika, kungiyar ta ce lokaci yayi da gwamnatocin kasar nan za su himmatu wajen samar da yanayi mai kyau domin inganta hakar ma’adanai wajen farfado da komadar tattalin arzikin kasar nan.
Bayanin hakan ya fito ne daga bakin shugaban kungiyar na kasa,…
>