ABUJA, NAJERIYA. —
Tun da jimawa masana da masu sharhi kan al’amuran tsaro suke dora ayar tambaya akan inda ‘yan Boko Haram suke samun kudaden da suka shafe sama da shekaru 15 suna cin karen su ba babbaka a yakin da yaki ci yaki cinyewa.
Wakilin Muryar Amurka Hassan Maina Kaina, ya ruwaito…
Akwai Masu Tallafa Ma Boko Haram Daga Kasashen Ketare …C0NTINUE READING >>>>