Dorin gida ko na gargajiya, na iya jawo mummunan lahani ga tsokoki, jijiyoyin jini, jijiyoyin laka, hadi da shi kansa kashi. Hakan na faruwa ne, sakamakon katsewar gudanawar jini sakamakon daurin dorin.
Lahani na fara faruwa ne daga awa uku zuwa shida bayan daurin da ya katse gudanawar…
Alamu Biyar Na Fara Ruɓewar Hannu Bayan ɗorin Gida …C0NTINUE READING >>>>