Al’ummar Arewacin Najeriya Mazauna Ghana Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Zaben Kasar …C0NTINUE READING HERE >>>
ACCRA, GHANA —
Ita ma Al’ummar arewacin Najeriya mazauna Ghana ba a bar ta a baya ba, inda ta yi kira ga al’ummar Ghana da su bi dokara zabe, a gudanar da zaben bana lafiya ba tare da tashin hankali ba.
Kungiyar ‘Yan Arewacin Najeriya Mazauna Ghana
Sardauna Ahmadu Bello na Najeriya ne ya assasa kafa kungiyar al’ummar arewa a Ghana (Arewa Community-Ghana) shekaru 63 da suka wuce domin hada kai da zumunci da taimakawa duk al’ummar arewacin Najeriya dake zaune a…
>