Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanya ƙasashe bakwai na Afrika a cikin matakin gargadi kan tafiye tafiye zuwa wadannan kasashe bisa ga rahoton binciken tsaro mai zurfi.
Kasashen sun haɗa da Libya, Mali, Somaliya, Sudan ta Kudu, Sudan, Burkina Faso, da Jamhuriyar Afirka…
Amurka ta gargadi yan kasarta dake sha’awar zuwa kasashe Afrika 7 …C0NTINUE READING >>>>