Amurka Za Ta Kara Tallafi Da Ta Ke Badawa A Najeriya

Amurka Za Ta Kara Tallafi Da Ta Ke Badawa A Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

Washington, DC — 

Jekadan Amurka a Najeriya Mr. Richard M. Mills ne ya bayyana haka a wata ziyara da ya kai jihar Sokoro. Ya kuma bayyana cewa, yana tattaunawa da mahukunta da jama’a a sassa daban daban domin jin yadda za’a kara inganta shirye-shiryen.

Mr. Richard Mills yace a zaman ‘yan watannin da yayi a Najeriya, ya samu dama ta haduwa da al’ummomi su tattauna a kan abubuwa daban daban a dukan sassan kasar.

Yace a kan haka ne ya je Sakkwato a kan muhimmancin da ke gare ta a Najeriya,…

>

Leave a Comment