Amurkan Ta Kara Jaddada Aniyarta Na Taimakawa Gina Najeriya

ABUJA, NIGERIA — 

Jakadan Amurka a Najeriya Richard Mills ya ce kasarsa ta kashe kimanin dala miliyan takwas da dubu dari uku wajen samar da magungunan rage radadin cuta mai karya garkuwar jiki a Najeriya

Jakadan ya ce Amurkan za ta ci gaba da tallafawa a fannonin kiwon lafiya, tabbatar da gaskiya da yaki da cin hanci.

Ya bayyana rashin gaskiya ko cin hanci a matsayin babban abin da ke kawo cikas ne ga bangaren kiwon lafiya a kasar.

Ya ce idan aka karkatar da kudaden da yakamata a sayo…

Amurkan Ta Kara Jaddada Aniyarta Na Taimakawa Gina Najeriya …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment