Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun kama Osang Usie Otukpa, wani dan Nijeriya da ake zargi ya damfari wasu ‘yan kasar Australia 139 Dala miliyan 8 ta hanyar kudin Kirifto.
An kama wanda ake zargin ne a filin jirgin sama na Murtala Mohammed da…
An Cafke Dan Nijeriya Da Laifin Damfarar ‘Yan Australiya Dala Miliyan 8 …C0NTINUE READING >>>>