An Cika Shekaru 10 Da Kaddamar Da Kashin Farko Na Janyo Ruwan Layin Gabas Da Tsakiya Daga Kudancin Sin Zuwa Arewacinta

Cikin taron manema labaran da ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin ya kira a yau Alhamis, jami’in ma’aikatar kula da albarkatun ruwa ta kasar Sin ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu, an cika shekaru 10 da kaddamar da aikin farko na layin gabas da na tsakiya na shirin janyo ruwan dake kudancin kasar Sin zuwa arewacinta.

 

Har ila yau, cikin wadannan shekaru 10, an riga an yi nasarar janyo ruwan fiye da kyubik mita biliyan 76 da miliyan 700 daga kudancin Sin zuwa…

An Cika Shekaru 10 Da Kaddamar Da Kashin Farko Na Janyo Ruwan Layin Gabas Da Tsakiya Daga Kudancin Sin Zuwa Arewacinta …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment