Masallacin Jami’ur Rahman, da aka fi sani da Masjid Sahaba a da, ya dakatar da Sheikh Muhammad Bin Uthman daga jagorantar sallah da yin huɗuba, bayan wata huɗuba da ya yi a ranar 24 ga Janairu da ta jawo ce-ce-ku-ce.
Sheikh Bin Uthman ya jagoranci masallacin na tsawon shekaru 24…
An Dakatar Da Bin Uthman Daga Limancin Masallacin Sahaba, DSS Ta gayyace shi …C0NTINUE READING >>>>