TCN ya sanar da cewa zai yi wani aikin gyara da zai shafi samar da wutar lantarki a Gwagwalada da Kukwaba, AbujaTashoshin da TCN zai yiwa ‘yan gyaran sun hada da Gwagwalada da Kukwaba, wanda zai shafi yankuna Wuye da Life CampKamfanin ya nemi afuwar mazauna yankunan, yana mai cewa…
An Dauke Wuta a Babbar Birnin Tarayya Abuja, TCN Ya Fadi Abin da Ya Jawo Hakan …C0NTINUE READING >>>>