‘Yan kasuwa da hukumar NMDPRA sun bayyana cewa farashin man fetur zai ci gaba da raguwa sakamakon fara aiki a matatar Warri Ana hasashen cewa za a cigaba da samun gasa a tsakanin matatun man Najeriya wanda zai haifar da rage farashi domin samun kwastomomiIPMAN ta yaba wa gwamnatin…
An Fara Maganar Saukar Farashin Fetur bayan Farfado da Matatar Warri …C0NTINUE READING >>>>