An fitar da tsarin tallafawa mata a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>
Shirin tallafawa tare da karfafa tattalin arzikinsu a jihar Kano (WEE) zai bada gudummawar kashi 30% na ci gaban tattalin arzikin jihar tare da fitar da mata sama da miliyan biyu daga kangin talauci.
Wannan ya fito ne daga bakin daraktar jukumar bincike da cigaba ta kasa dRPC, Dr. Judith Ann Walker, a yayin wani taron karawa juna sani na kwanaki biyu da aka gudanar a Kaduna.
Daraktan hulda da jama’a da sadarwa, Hassan karofi shine ya wakilci daraktar, inda ya bayyana…
>