An Gano Dalilin Wasu Ƴan Najeriya na Baƙin Ciki da Farfaɗowar Naira

An Gano Dalilin Wasu Ƴan Najeriya na Baƙin Ciki da Farfaɗowar Naira …C0NTINUE READING HERE >>>

Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri ya soki ƴan kasar nan ba su fata mai kyau ga ci gaban darajar Naira a kasuwar canji Ya bayyana haka ne a lokacin da darajar Naira ta jera kwanaki biyu ta na samun kanta a kasuwar musayar kuɗaɗeFasto Omokri, ya yi fatan darajar kuɗin ƙasar nan za ta ci gaba da ɗaukaka duk da dalilan wasu na ƙin ci gaban

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo…

>

Leave a Comment