Ministan yada labarai ya bayyana cewa kudin da aka adana daga cire tallafin mai ana amfani da su wajen muhimman ayyukaMohammed Idris ya ce gwamnatin shugaba Tinubu ta mayar da hankali kan samar da motocin CNG domin saukake harkar sufuri Ministan ya ce Bola Tinubu yana da nufin farfado da tattalin arzikin Najeriya tare da rage wa talakawa nauyin haraji
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo…
An Gano Inda Tinubu Ya ‘Tura’ Kudin da aka Tara Bayan Cire Tallafin Fetur …C0NTINUE READING >>>